iqna

IQNA

umarnin Allah
Mala'iku halittu ne na sama wadanda yin imani da su ya zama wajibi kuma babban sharadi na musulmi. Wadannan halittun Allah an halicce su ne daga haske kuma an kasu kashi daban-daban.
Lambar Labari: 3490470    Ranar Watsawa : 2024/01/13

Fitattun Mutane A cikin Kur’ani (16)
Isma'il shi ne ɗan fari ga Annabi Ibrahim wanda bayan an haife shi ya tafi ƙasar Makka tare da mahaifiyarsa Hajara bisa umarnin Allah . Wannan hijirar ita ce farkon tarihin da ya yi alkawarin Musulunci.
Lambar Labari: 3488213    Ranar Watsawa : 2022/11/21

Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar sallar idin layya zuwa ga shugabannin kasashen musulmi na duniya.
Lambar Labari: 3483938    Ranar Watsawa : 2019/08/12